Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Yuli p. 5
  • Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Kasance Da Himma Don Bauta Ta Gaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • “Ka Danka ma Mutane Masu-Aminci”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Za Ka Kasance Mai Himma Kamar Jehobah da Yesu a Wannan Lokacin Tuna da Mutuwar Yesu?
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Yuli p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 69-73

Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya

Ya kamata mutane su ga cewa muna da himma a bauta ta gaskiya

69:9

  • Dauda ya kasance da himma a duk rayuwarsa

  • Dauda bai ƙyale mutane su ɓata sunan Jehobah ba

Dauda ya je wajen Goliyat da mai daukan makamansa

Manya za su iya taimaka wa matasa su kasance da himma

Dauda da wani matashi suna karanta nassi

71:17, 18

  • Wataƙila Dauda ne ya rubuta wannan zaburar kuma ya nuna cewa yana son ya ƙarfafa tsara na gaba

  • Iyaye da kuma Kiristocin da suka manyanta za su iya koyar da yara da matasa

Himma tana sa mu gaya wa mutane abin da Mulkin Allah zai yi wa ’yan Adam

72:3, 12, 14, 16-19

  • Maza biyu suna shan hannu

    Aya ta 3​—Kowa zai yi zaman lafiya

  • Ana ba wani talaka kyauta

    Aya ta 12—Za a ceci matalauta

  • An karkarye bindiga

    Aya ta 14—Ba za a ƙara yin zalunci ba

  • Isasshen abinci don kowa

    Aya ta 16—Kowa zai sami isashen abinci

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba