Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Disamba p. 6
  • Koyarwar Allah Tana Sa Mu Daina Nuna Wariya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Koyarwar Allah Tana Sa Mu Daina Nuna Wariya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Nuna Bambanci Matsala Ce Gama-gari
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • A Yaushe Ne Za A Daina Nuna Bambanci a Duniya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Mu Zama Tsintsiya Madaurinki Daya Kamar Jehobah da Yesu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Disamba p. 6

RAYUWAR KIRISTA

Koyarwar Allah Tana Sa Mu Daina Nuna Wariya

Jehobah ba ya nuna bambanci. (A. M. 10:34, 35) Yana marabtar mutane daga “cikin kowane iri, da dukan kabilai da al’ummai da harsuna.” (R. Yoh 7:9) Saboda haka, bai kamata mu nuna wariya ko bambanci a cikin ikilisiyar Kirista ba. (Yaƙ 2:1-4) Muna amfana sosai daga koyarwar Allah domin tana sa mutane su canja salon rayuwarsu kuma su kasance da salama a ƙungiyar Jehobah. (Ish 11:6-9) Yayin da muke aiki tuƙuru don mu daina nuna wariya, muna nuna cewa muna yin koyi da Allah.—Afi 5:1, 2.

Johny da Gideon suna marabtar yara zuwa Majami’ar Mulki

KA KALLI BIDIYON NAN JOHNY DA GIDEON: DĀ SU MAƘIYA NE, YANZU KUMA ‘YAN’UWA. BAYAN HAKA, KA AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Me ya sa sanin Allah ya fi ƙoƙarin da ‘yan Adam suke yi don su magance nuna bambanci da wariya?

  • Me kake sha’awa sosai game da ‘yan’uwancin da muke morewa a dukan duniya?

  • Ta yaya muke girmama Jehobah idan mun kasance da haɗin kai?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba