Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Maris p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • HASUMIYAR TSARO
  • MENE NE MULKIN ALLAH?
  • TAKARDAR GAYYATA TA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Maris p. 1
Shaidun Jehobah a Albaniya suna ba wani mutum takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Ana gayyatar mutane zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu a Albaniya

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Hasumiyar Tsaro Na 2 2017 | Za Ka Amince da Kyauta Mafi Daraja Daga Allah?

Tambaya: A cikin dukan kyaututtuka da Allah ya ba mu, wanne ne ya fi daraja?

Nassi: Yoh 3:⁠16

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya nuna dalilin da ya sa Allah ya aiko Yesu duniya don ya mutu a madadinmu da kuma yadda za mu nuna godiya don wannan kyautar.

MENE NE MULKIN ALLAH?

Mene ne Mulkin Allah?

Tambaya: [Ka nuna bangon gaba na warƙar.] Mene ne amsarka ga wannan tambayar? Shin Mulkin Allah wani abu ne da ke cikin zuciyarka? wani wuri ne a sama? ko kuma gwamnati ce a sama?

Nassi: Da 2:44; Ish 9:6

Abin da Za Ka Ce: Wannan warƙar ta nuna albarkar da Mulkin Allah zai kawo maka.

TAKARDAR GAYYATA TA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU

2017 takardar gayyata na taron Tunawa

Abin da Za Ka Ce: Muna gayyatar mutane zuwa wani taro mai muhimmanci da za a yi. [Ka ba maigidan takardar.] Miliyoyin mutane a faɗin duniya za su haɗu a ranar 11 ga Afrilu don su tuna da mutuwar Yesu. Kuma za su ji jawabi daga Littafi Mai Tsarki da zai bayyana yadda za mu amfana daga mutuwarsa. Jawabin kyauta ne. Wannan takardar ta nuna lokaci da kuma wurin da za a yi wannan taron a yankinmu. Muna so ka halarci taron.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba