Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Maris p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • HASUMIYAR TSARO
  • HASUMIYAR TSARO (bangon baya)
  • TAKARDAR GAYYATA TA TARON TUNA DA MUTUWAR YESU
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Maris p. 1
Yin taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Ana taron Tuna da Mutuwar Yesu a ƙasar Jamus

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Mujallar Hasumiyar Tsaro, Na 2 2016 | Me Ya Sa Yesu Ya Sha Wahala kuma Ya Mutu?

Tambaya: Ka taɓa jin waɗannan kalmomin kuwa?

Nassi: Yoh 3:⁠16

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya bayyana yadda za mu iya amfana daga wahalar da Yesu ya sha da kuma mutuwarsa.

HASUMIYAR TSARO (bangon baya)

Tambaya: Ka yi la’akari da wannan tambayar da kuma amsoshin da ake yawan bayarwa. [Ka karanta tambaya ta farko da kuma amsoshin da aka bayar.] Mece ce amsarka?

Nassi: Mt 4:​1-4

Abin da Za Ka Ce: A bayyane yake cewa Iblis ya wanzu da gaske domin ya tattauna da Yesu kuma ya jarabce shi. Wane bayani ne kuma Littafi Mai Tsarki ya yi game da Iblis? Wannan talifin ya ba da ƙarin bayani.

TAKARDAR GAYYATA TA TARON TUNA DA MUTUWAR YESU

Takardar gayyata zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu na shekara ta 2016

Abin da Za Ka Ce: Muna gayyatar mutane zuwa wani taro mai muhimmanci da za a yi. [Ka ba mai gidan takardar gayyatar.] Miliyoyin mutane a faɗin duniya za su haɗu a ranar 23 ga Maris don su tuna da mutuwar Yesu Kristi kuma su ji jawabi daga Littafi Mai Tsarki da zai bayyana yadda za mu amfana daga mutuwarsa. Wannan jawabin kyauta ne. Wannan takardar ta nuna lokaci da kuma wurin da za a yi wannan taron a yankinmu. Muna son ka yi ƙoƙari ka halarci wannan taron.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba