Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Maris p. 6
  • Ku Taimaki Iyalinku Su Bauta wa Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Taimaki Iyalinku Su Bauta wa Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Taimako ga Iyalai
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ku Sa Ibada ta Iyalinku ta Yi Armashi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • “Waɗannan Kalmomin Su Zauna a Zuciyarku”
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Ku Bauta wa Jehobah a Matsayin Iyali
    Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Maris p. 6

RAYUWAR KIRISTA

Ku Taimaki Iyalinku Su Bauta wa Jehobah

Jehobah ya aiki Irmiya ya gargaɗi Yahudawa cewa zai halaka su domin sun daina bauta masa. (Irm 13:25) Yaya aka yi mutanen suka nisanta kansu daga bautar Jehobah? Iyalan Isra’ilawa sun yi sanyi a ibadarsu. Babu shakka, magidanta ba su bi umurnin Jehobah da ke littafin Kubawar Shari’a 6:​5-7 ba.

Wata mahaifiya da yaranta suna jin dadin Ibada ta Iyali; wani iyali suna amfani da taswira ta kasashen da ke Littafi Mai Tsarki sa’ad da suke Ibada ta Iyali

A yau, iyalai da suke son Jehobah sosai suna taimaka wa ’yar’uwa a ikilisiya su yi ƙarfi. Magidanta za su iya taimaka wa iyalinsu su bauta wa Jehobah. Ta yaya? Ta wajen yin Ibada ta Iyali a kai a kai da kuma gudanar da ita a hanya mai kyau. (Zab. 22:27) Ku amsa waɗannan tambayoyin bayan kun kalli bidiyon nan “Waɗannan Kalmomin . . . Su Zauna a Zuciyarku”​—Ganawa da Iyalai:

  • Ta yaya wasu iyalai suka magance ƙalubalen da suka fuskanta sa’ad da suke so su yi ibada ta iyali?

  • Waɗanne amfani ake samu don yin Ibada ta Iyali a kai a kai da kuma gudanar da ita a hanya mai kyau?

  • Waɗanne ƙalubale ne nake fuskanta wajen gudanar da ibada ta iyali kuma yaya nake so in magance su?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba