DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 39-41
Yadda Wahayin Ezekiyel Game da Haikali Ya Shafe Ka
40:10, 14, 16
Ɗakunan masu tsaro da kuma ginshiƙai masu tsayi na haikalin sun tuna mana cewa Jehobah yana da ƙa’idodi da kuma tsari domin bauta da gaskiya
Ka tambayi kanka, ‘A wace hanya ce zan goyi bayan ƙa’idodin Jehobah?’