Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Nuwamba p. 7
  • Ka Ci gaba da Kwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ci gaba da Kwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Tsaro da Kuma Kwazo a Hidimarka ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Sabon Bidiyo don Soma Nazari da Mutane
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Mubazzari Ya Dawo
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Bidiyon nan Jehovah’s Witnesses—Organized to Share the Good News
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Nuwamba p. 7

RAYUWAR KIRISTA

Ka Ci gaba da Ƙwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja

Canjin yanayi abu ne da ba za mu iya guje wa ba a wannan kwanaki na ƙarshe. (1Ko 7:31) Ko da hakan ya zo babu zato, ko kuma da saninmu, ko da daɗi ko ba daɗi, canjin yanayi yakan shafi bautarmu da kuma dangantakarmu da Jehobah. Me zai taimaka mana mu ci gaba da yin ƙwazo a ibadarmu ko da yanayinmu ya canja? Ku kalli bidiyon nan Ka Ci gaba da Ayyukan Ibada Yayin da Kake Ƙaura, sai ku amsa tambayoyin nan:

Yayin da wani iyali suke shirin kaura, sun dauki lokaci don yin Ibada ta Iyali
  • Wace shawara ce wani ɗan’uwa ya ba wa mahaifin?

  • Ta yaya littafin Matta 7:25 ya taimaka ma iyalin a yanayin da suke ciki?

  • Wane shiri ne iyalin suka yi tun kafin su ƙaura, kuma ta yaya haka ya taimaka musu?

  • Mene ne ya taimaka wa iyalin su saba da sabon ikilisiyarsu da kuma yankinsu?

Waɗanne canje-canje ne na fuskanta a kwana-kwanan nan?

Ta yaya zan yi amfani da darussan da na koya daga wannan bidiyon a rayuwata?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba