Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Afrilu p. 6
  • Yesu Yana da Ikon Tayar da Kaunatattunmu da Suka Mutu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Yana da Ikon Tayar da Kaunatattunmu da Suka Mutu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • “Danꞌuwanki Zai Tashi”!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Mene Ne Ma’anar Tashin Yesu Daga Matattu a Gare Mu?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • “Ina da Bege ga Allah”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Tashin Matattu —Koyarwa Da Ta Shafe Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Afrilu p. 6
Yesu ya ta da ’yar Yayirus daga mutuwa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 5-6

Yesu Yana da Ikon Tayar da Ƙaunatattunmu da Suka Mutu

5:​38-42

  • Wata Mahaifiya tana kuka a kabarin ’yarta kuma tana tunani a kan lokaci da za a ta da ita daga mutuwa

    Idan muna kuka ko baƙin ciki sa’ad da wani da muke ƙauna ya rasu, hakan ba ya nufin cewa ba mu gaskata da tashin matattu ba (Fa 23:2)

  • Idan muna tunani a kan labaran Littafi Mai Tsarki game da waɗanda aka ta da su daga mutuwa, hakan zai sa mu ƙara gaskata da alkawarin tashin matattu

Wane ne kake so ka gani sa’ad da aka ta da shi daga mutuwa?

Yaya kake ganin lokacin zai kasance?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba