Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Yuni p. 2
  • ‘Misali’ da Ke da Ma’ana a Gare Mu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • ‘Misali’ da Ke da Ma’ana a Gare Mu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ku Zama “Mulki na Firistoci”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Jehobah Ya Yi Sabon Alkawari
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Yuni p. 2
Hagar da Saratu​—hoto na baya ya nuna yadda ake ba da hadayu a haikali; almajiran Yesu suna wa’azi; almajiran Yesu suna saurarar Kalmar Allah

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | GALATIYAWA 4-6

‘Misali’ da Ke da Ma’ana a Gare Mu

4:24-31

Manzo Bulus ya yi amfani da wannan “misalin” don ya nuna yadda sabon alkawari ya fi alkawari bisa Doka muhimmanci. A ƙarƙashin ja-gorancin Yesu da kuma shafaffu, dukan ’yan Adam suna da damar samun ’yanci daga zunubi da ajizanci da wahala da kuma mutuwa.​—Ish 25:​8, 9.

BAIWA HAGAR

Isra’ilawa da ke ƙarƙashin alkawari bisa Doka, kuma Urushalima ne babban birninsu

SARATU MACE MAI ’YANCI

Urushalima ta sama, wato sashen ƙungiyar Jehobah da ke sama

“’YA’YAN” HAGAR

Yahudawan (waɗanda sun yi alkawari su bi Dokokin da aka ba su ta hannun Musa) sun ƙi su amince da Yesu kuma sun tsananta masa

“’YA’YAN” SARATU

Kristi da kuma shafaffun Kiristoci 144,000

BAUTA GA ALKAWARI BISA DOKA

Dokar ta tuna ma Isra’ilawan cewa su bayi ne ga zunubi

SABON ALKAWARIN YA KAWO ’YANCI

Ba da gaskiya ga hadayar Kristi zai ’yantar da mu daga bautar zunubi

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba