DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 TIMOTI 4-6
Ibada Ta Fi Tara Dukiya
6:6-10
Ta yaya nassosin da ke gaba suka nuna cewa za mu yi farin ciki idan muka mai da hankali ga ayyukan ibada maimakon dukiya?
Waɗanda suke yin hidima ta cikakken lokaci za su sami albarka sosai
M. Wa 5:10
M. Wa 5:12
Me ya sa ba zai yiwu mu so kuɗi da ibada ba? (Mt 6:24)