Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Maris p. 8
  • Su Wa Zan Gayyata?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Su Wa Zan Gayyata?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Kana Yin Shiri don Taron Tunawa da Mutuwar Yesu?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Za a Soma Kamfen na Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tuna Rasuwar Yesu a Ranar 17 ga Maris
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Takardun Gayyata na Tuna Mutuwar Yesu Wanda Za a Rarraba a Dukan Duniya!
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Jehobah Yana Mana Albarka don Muna Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Maris p. 8
Wani dan’uwa yana ba wa danginsa da ba Mashaidi ba takardar gayyata zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu sa’ad suke zaune a teburin cin abinci. Matansu kuma suna gefe suna hira da kuma dafa abinci.

RAYUWAR KIRISTA

Su Wa Zan Gayyata?

A kowace shekara, mukan yi ƙoƙari don mu gayyaci mutane zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Da yawa daga cikin waɗanda muke gayyata ba mu waye su ba. Yana da kyau mu gayyaci mutane da muka waye su ma. A yawancin lokaci, idan muka gayyaci waɗanda muka sani, zai musu sauƙi su halarci taron. (yb08-E 11 sakin layi na 3; 14 sakin layi na 1) Su waye ne za mu iya gayyata?

  • ’Yan’uwanmu

  • Abokan aikinmu ko na makaranta

  • Maƙwabtanmu

  • Ɗalibanmu na yanzu da na dā

Ban da haka ma, dattawa za su iya gayyatar ’yan’uwa da suka daina zuwa wa’azi. Idan kuma ’yan’uwa da abokanka ba sa zama a unguwar da kake fa? Ka shiga shafin farko a dandalin jw.org/⁠ha, sai ka danna GAME DA MU da ke saman shafin. Bayan haka, sai ka danna “Taron Tunawa da Mutuwar Yesu” don ka san lokaci da kuma inda za a yi taron a yankin da suke. Yayin da kake shirya Taron Tunawa da Mutuwar Yesu na wannan shekarar, ka yi tunani a kan waɗanda za ka gayyata, sa’an nan ka gayyace su.

Hotuna: 1. Wani dan’uwa yana ma wani mutum wa’azi sa’ad da suke hutawa a wurin aiki. 2. Wani dan’uwa yana nuna ma wani mai sayar da abinci bidiyo.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba