Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Afrilu p. 5
  • Ka Yi Kokawa Domin Ka Sami Albarka?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Kokawa Domin Ka Sami Albarka?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Biɗi Albarkar Jehobah Sosai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ka Ci gaba da Roƙon Jehobah Ya Albarkace Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Afrilu p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 32-33

Ka Yi Kokawa Domin Ka Sami Albarka

32:24-28

Don mu sami albarkar Jehobah, dole ne mu yi iya ƙoƙarinmu don mu sa bautarsa farko a rayuwarmu. (1Ko 9:​26, 27) Idan muna bauta ma Jehobah, mu sa ƙwazo sosai kamar yadda Yakub ya yi sa’ad da yake kokawa da mala’ika. Za mu nuna cewa muna son albarkar Jehobah ta wajen . . .

  • Yin shiri da kyau kafin mu halarci taro

  • Zuwa wa’azi a kai a kai

  • Yin iya ƙoƙarinmu don mu taimaka ma ’yan’uwa

Hoto: Wata mahaifiya da take da ayyuka da yawa. Na 1. Tana addu’a da safe kafin ta soma aiki. Na 2. Tana ba wa ’yarta abinci kafin ta fita wa’azi. Na 3. Tana jin dadin yin wa’azi tare da ’ya’yanta mata biyu da kuma wata ’yar’uwa.

Ko a wane yanayi kake ciki, ka riƙa roƙon Jehobah ya taimaka maka kuma ya albarkaci ƙoƙarin da kake yi don ka bauta masa.

KA TAMBAYI KANKA, ‘A wane fanni na rayuwa ne nake bukatar in ƙara ƙoƙari don Jehobah ya albarkace ni?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba