Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Disamba p. 2
  • Ya Kamata Kaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ya Kamata Kaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za a Bi da Wanda Aka Yi wa Yankan Zumunci
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
  • Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Abin da Za Ka Yi Idan Wani a Iyalinku Ya Bar Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Disamba p. 2
Babban firist Haruna yana tsaye a mazauni. ’Yan’uwan Haruna biyu suna fitar da gawawwakin Nadab da Abihu daga sansani.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 10-11

Ya Kamata Ƙaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu

10:1, 2, 4-7

Nadab da Abihu suna rike da wuta da turaren konawa a ciki.

Idan an yi wa abokinmu ko wani ɗan’uwanmu yankan zumunci, hakan zai iya gwada amincinmu ga Jehobah. Umurnin da Jehobah ya ba wa Haruna ya nuna mana cewa bai kamata mu yi tarayya da ’yan’uwanmu da aka yi musu yankan zumunci ba. Dole ne ƙaunarmu ga Jehobah ta fi na wani a iyalinmu da ya yi zunubi.

Waɗanne albarku ne za mu iya samu idan muka bi umurnin Jehobah na daina tarayya da ’yan’uwanmu da aka yi musu yankan zumunci?​—1Ko 5:11; 2Yo 10, 11

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba