Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Disamba p. 5
  • Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • An Tsabtacce Mutane Don Ayyuka Masu Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
  • Allah Yana Kaunar Mutane Masu Tsabta
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
  • Tilas Bayin Allah su Kasance da Tsabta
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
  • Jehobah Yana So Bayinsa Su Kasance da Tsabta
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Disamba p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 14-15

Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu

15:13-15, 28-31

Don mu ci gaba da ƙaunar Allah, dole ne mu kasance da tsabta a ciki da waje. Hakan yana nufin cewa dole ne mu bi tsarin da Jehobah ya kafa a kan tsabta ta jiki da tsabta ta hali da kuma tsabta a ibadarmu, ko da yaya halin mutanen duniya yake. Mu guji saka hannu a duk wani abu da ke da ƙazanta a idon Jehobah.

Hotunan da suka nuna kazanta da ake yi a duniya. Na 1. Wani shugaban addini yana addu’a a madadin sojoji. Na 2. Wani shugaban addini yana daura aure tsakanin wasu maza biyu. Na 3. Wasu abubuwan gargajiya a kusa da wani babban shago da ake sayar da itacen Kirsimati.

Ta yaya zan amfana idan ina guje wa halayen mutanen duniya?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba