Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 16
  • Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Shiri Yanzu don Yin Wa’azi Sosai
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Babban Zarafi na Yabon Jehobah
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Za Ku Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci?
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Yadda Za Ku Kasance da Farin Ciki a Lokacin Tuna da Mutuwar Yesu!
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 16
Wasu ’yan’uwa suna barin Majami’ar Mulki za su je wa’azi da amalanken wa’azi.

“Ƙaunar da Kristi ya nuna mana tana motsa mu.”​—2Ko 5:​14, New World Translation

RAYUWAR KIRISTA

Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu?

Za ka so ka faɗaɗa hidimarka a lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu? (2Ko 5:​14, 15) Waɗanda za su yi hidima na ɗan lokaci a watan Maris da Afrilu za su iya ba da awa 30 ko 50. Idan kana so ka yi wannan hidimar, ka cika fam ɗin kuma ka ba Kwamitin Hidima na Ikilisiyarku. A kowane wata, ana sanar da sunayen ’yan’uwa da suka ba da kai su yi hidima na ɗan lokaci ga ikilisiya. Hakan zai sa ’yan’uwa a ikilisiya su taimaka musu don su iya ba da awoyi da ake bukata a gare su. Bari dukanmu mu yi amfani da damar da muka samu don mu kyautata yadda muke wa’azi kuma mu ƙarfafa juna.​—1Ta 5:11.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba