Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 2
  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Jehobah Yake Ja-gorar Mutanensa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ya Yi Yaƙi don Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa

Maza da aka naɗa ne suke ja-gora a bauta ta gaskiya (L.Ƙi 7:10; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 497 sakin layi na 3)

Ya kamata bayin Allah su kasance da tsari (L.Ƙi 7:11; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-2 796 sakin layi na 1)

Jehobah yana yin la’akari da kasawar kowannenmu (L.Ƙi 8:​25, 26; w04 8/1 29-30 sakin layi na 8)

Kamar yadda Jehobah ya tsara Isra’ilawa a dā, haka ma ya tsara bayinsa a yau. Amma, yana lura da kowannenmu da dukan ƙoƙarin da muke yi don mu bauta masa.

Hotunan yadda dattawa suke ja-gora a yin ayyukan ikilisiya. Na 1. Wani dattijo da wani matashi suna share kujeru a Majami’ar Mulki. Na 2. Wani dattijo yana ja-gorar ’yan’uwa a wa’azi. Na 3. Wani dattijo yana yin addu’a a taron dattawa.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba