Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 3
  • Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • ‘Ka Biya Abin da Ka Yi Wa’adi’ ko Alkawarinsa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Idan Mai Aminci Ya Yi Alkawari, Yana Cika Shi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Cika Alkawarin da Kuka Yi

Isra’ilawa suna yin alkawari da yardan rai kuma da zarar sun ɗau alkawarin, wajibi ne su cika shi (L.Ƙi 30:2; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1162)

Mutum zai iya yin alkawari cewa ba zai yi wasu abubuwa da ba haramu ba (L.Ƙi 30:​3, 4; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1162)

Yanzu Jehobah yana sha’ani da bayinsa ɗaya-ɗayansu (L.Ƙi 30:​6-9; w04 8/1 31 sakin layi na 6)

A yau, alkawarin bauta wa Jehobah da alkawarin aure su ne alkawura biyu mafi muhimmanci da Kirista zai iya yi.

Hotunan mutanen da suke yin alkawari. Na 1. Wata matashiya tana addu’a. Na 2. Amarya da ango suna saka zobe a ranar aurensu.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Shin ina yin abubuwan da na ɗau alkawari cewa zan yi?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba