Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 14
  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • “Ni Ne . . . Gādonka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ne Rabona
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 14
Hotuna: Lawiyawa suna yin ayyuka dabam-dabam. Na 1. Wani Ba-lawi yana zuba ruwa a cikin kwanon jan karfe. Na 2. Wani Ba-lawi yana tura kura da ke dauke da tuluna. Na 3. Wani Ba-lawi ya dauki tulu a kafadarsa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Hidimar da Lawiyawa Suke Yi

Jehobah ya zaɓi Lawiyawa su yi masa hidima maimakon duka ’ya’yan fari na Isra’ila su riƙa yin haka (L.Ƙi 3:​11-13; it-2-E 683 ¶3)

Lawiyawan sun yi wasu ayyuka masu muhimmanci (L.Ƙi 3:​25, 26, 31, 36, 37; it-2-E 241)

Lawiyawan sun yi aiki tuƙuru a lokacin da suke tsakanin shekara 30 da 50 (L.Ƙi 4:​46-48; it-2-E 241)

Mazan da suka fito daga zuriyar Haruna ne suke yin hidimar firist. Sauran Lawiyawan kuma suna taimaka musu. Haka ma a ikilisiyar Kirista, wasu maza suna yin ayyuka masu muhimmanci, wasu kuma suna taimaka musu da yin wasu ayyuka a ikilisiya.

Wani dan’uwa matashi yana duba littattafan da aka kawo wa ikilisiyar. Wani dan’uwa dattijo yana kallonsa kuma ya yi murmushi.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba