Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 2
  • An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau

Sarki Dauda ya tsara aikin da Lawiyawa da firistoci suke yi a haikali (1Tar 23:​6, 27, 28; 24:​1, 3; it-2-E 241, 686)

An zaɓi ƙwararrun mawaƙa da waɗanda suke koyo don su riƙa rera waƙa ga Jehobah (1Tar 25:​1, 8; it-2-E 451-452)

An ba Lawiyawa da wasu maꞌaikata aikin gadin ƙofofi da kuma lura da maꞌaji (1Tar 26:​16-20; it-1-E 898)

ꞌYanꞌuwa kafin a soma taron ikilisiya. 1. Suna gaisuwa da kuma magana da juna. 2. Wani danꞌuwa yana nuna wa wata ꞌyarꞌuwa abin da aka saka a allon sanarwa. 3. Wata ꞌyarꞌuwa tana saka gudummawa a akwati. 4. Wani danꞌuwa da ke wurin ajiye littattafai yana ba wata ꞌyarꞌuwa littattafai. 5. Wani danꞌuwa yana gyara makarho. 6. Wani danꞌuwa da dansa suna shara.

Muna bauta wa Jehobah a hanyar da ta dace domin shi mai tsara ayyuka da kyau ne.​—1Ko 14:33.

DON BIMBINI: Ta yaya ake tsara yadda muke bauta wa Jehobah a yau?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba