Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 10
  • “Ni Ne . . . Gādonka”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ni Ne . . . Gādonka”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Jehobah Yake Ja-gorar Mutanensa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Guji Girman Kai da Iya Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ne Rabona
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 10

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ni Ne . . . Gādonka”

Jehobah ya ba wa firistoci da Lawiyawa wata hidima mai muhimmanci sosai (L.Ƙi 18:​6, 7)

Ba a ba wa zuriyar Lawi gādon ƙasa ba, amma Jehobah ne ya zama gādonsu (L.Ƙi 18:​20, 24; w11 9/15 13 sakin layi na 9)

Isra’ilawa suna ba da kashi goma na amfanin gonakinsu don a taimaka wa Lawiyawa da firistoci (L.Ƙi 18:​21, 26, 27; w11 9/15 7 sakin layi na 4)

Jehobah ya yi wa firistoci da Lawiyawa alkawari cewa zai tanada musu abubuwan da suke bukata. Idan muka yi sadaukarwa don mu bauta wa Jehobah, mu kasance da tabbaci cewa zai taimaka mana.

Hotunan da ke nuna yadda Jehobah yake yi wa bayinsa tanadi. Na 1. Wata ’yar’uwa tana saka kudi a ambulan. Na 2. An saka ambulan a bakin kofa. Na 3. Wata mata da ba ta da miji ta rungumi ’yarta kuma tana duba kudin da ke ambulan.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba