Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 4
  • Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • “Ni Ne . . . Gādonka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Abin da Iyaye Za Su Iya Koya Daga Manowa da Matarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah

Isra’ilawa sun nemi su san nufin Jehobah a kai a kai (Alƙ 20:17, 18, 23; w11 9/15 32 sakin layi na 2)

Isra’ilawa sun dogara sosai ga Jehobah don ya taimaka musu su wanke sunnansa daga zargi (Alƙ 20:26-28)

Wajibi ne mu ci gaba da neman ja-gorancin Jehobah kuma mu dogara gare shi (Alƙ 20:35; Lu 11:9; w11 9/15 32 sakin layi na 2)

Hotuna: 1. Wani dan’uwa yana bincike a Littafi Mai Tsarki da kuma littattafanmu. 2. Dan’uwan yana tattaunawa da likitansa kuma yana nuna wa likitan takardar izinin kula da jinya, wato DPA.

KA TAMBAYI KANKA: ‘Sa’ad da nake cikin matsala, nakan yi addu’a nan da nan Jehobah ya taimaka mini? Nakan nemi ja-gorancin Jehobah a kai a kai don in san nufinsa?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba