Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 3
  • Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Za Mu Yi Tafiya Cikin Sunan Jehovah Har Abada!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Bayin Jehovah Suna Da Bege Na Gaske
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli

Mika ya saci kuɗin mamarsa (Alƙ 17:1, 2)

Mika ya bauta wa gumaka kuma bai bi tsarin da Jehobah ya kafa don a bauta masa ba (Alƙ 17:4, 5, 12; it-2-E 390-391)

Daga baya Mika ya rasa duk abin da yake da shi (Alƙ 18:24-26; it-2-E 391 sakin layi na 2)

Wata Mashaidiya a dā, da yanzu take da jariri tana tunanin yadda rayuwarta yake sa’ad da take bauta wa Jehobah. A teburi da ke gabanta akwai kwanon da ake zuba yashin cigari. Wani mutum da ya bugu yana kwance a kan kujera.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya na amfana don na yi biyayya ga Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba