Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Nuwamba p. 13
  • Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ta Sa Babanta da Jehobah Farin Ciki
    Ku Koyar da Yaranku
  • Allah Yana Albarkar Wadanda Suka Kasance da Aminci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Allah da Kuma Abokanta Sun Ƙaunace Ta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Alkawarin Jephthah
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Nuwamba p. 13

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai

Jephthah ba mai riƙe mutane a zuciya ba ne (Alƙ 11:5-9; w16.04 5 sakin layi na 9)

Jephthah ya koyi darasi daga yadda Jehobah ya yi sha’ani da bayinsa (Alƙ 11:12-15; it-2 27-E sakin layi na 2)

Jephthah ya mai da hankali ga abin da ya fi muhimmanci, wato Jehobah shi ne Allah na gaskiya (Alƙ 11:23, 24, 27; it-2 27-E sakin layi na 3)

Hotuna: 1. Wani dan’uwa yana karanta Littafi Mai Tsarki. 2. Dan’uwan yana yi wa matarsa magana da daraja. 3. Dan’uwa da matarsa suna zaune sa’ad da sauran mutane suka tsaya don su tsara wa tuta.

A waɗanne hanyoyi ne nake nuna cewa ni mai ibada ne?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba