Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 5
  • Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehu Ya Tallafa Wa Bauta Ta Gaskiya Da Ƙwazo
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • An Hukunta Wata Muguwar Sarauniya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab”​—2Sar 9:8
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yanzu Lokaci Ne Na Ɗaukan Mataki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 5
Jehu a kan karusarsa yana gaya wa wani maꞌaikacin fada ya jefo Jezebel daga wundo da ke saman gidanta.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo

Jehobah ya gaya wa Jehu ya kakkashe mutanen gidan mugun Sarki Ahab (2Sar 9:​6, 7; w11 11/15 3 sakin layi na 2)

Jehu ya ɗau mataki nan da nan kuma ya kashe Sarki Jehoram (ɗan Ahab) da Sarauniya Jazebel (matar Ahab da ya mutu) (2Sar 9:​22-24, 30-33; w11 11/15 4 sakin layi na 2-3; ka duba sashen nan “Za A ‘Halaka Dukan Gidan Ahab’​—2Sar 9:8”)

Jehu ya yi duk abin da aka ce ya yi kuma ya nuna ƙarfin zuciya da aniya da ƙwazo (2Sar 10:17; w11 11/15 5 sakin layi na 3-4)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan yi koyi da Jehu saꞌad da nake bin umarnin da ke Matiyu 28:​19, 20?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba