Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 7
  • Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab”​—2Sar 9:8

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab”​—2Sar 9:8
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • An Hukunta Wata Muguwar Sarauniya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Jezebel, Muguwar Sarauniya
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki
    Karin Batutuwa
  • An Hukunta Wata Muguwar Mace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

ZA A “HALAKA DUKAN GIDAN AHAB”​—2Sar 9:8

Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab.” Shekarun da zuriyar Ahab suka yi sarauta.

MASARAUTAR YAHUDA

Jehoshaphat ne sarki

c. 911 K.H.Y.: Jehoram (ɗan Jehoshaphat; mijin Athaliah, ꞌyar Ahab da Jezebel) ne yake sarauta

c. 906 K.H.Y.: Ahaziah (jikan Ahab da Jezebel) ya zama sarki

c. 905 K.H.Y.: Athaliah ta kashe dukan waɗanda za su iya sarauta kuma ta mai da kanta sarauniya. Jikanta Jehoash ne kawai ya tsira don Babban Firist Jehoiada ya ɓoye shi.​—2Sar 11:​1-3

898: Jehoash ya zama sarki. Babban Firist Jehoiada ya kashe Sarauniya Athaliah.​—2Sar 11:​4-16

MASARAUTAR ISRAꞌILA

c.920 K.H.Y.: Ahaziah (ɗan Ahab da Jezebel) ya zama sarki

c. 917 K.H.Y.: Jehoram (ɗan Ahab da Jezebel) ya zama sarki

c. 905 K.H.Y.: Jehu ya kashe Sarki Jehoram na Israꞌila da ꞌyanꞌuwansa da (Jezebel), mahaifiyar Jehoram da Sarki Ahaziah na Yahuda da kuma ꞌyanꞌuwansa.​—2Sar 9:14​—10:17

c. 904 K.H.Y.: Jehu ya soma sarauta

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba