Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 7
  • An Hukunta Wata Muguwar Mace

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Hukunta Wata Muguwar Mace
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehoash Ya Bar Bauta wa Jehobah Domin Mugayen Abokane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab”​—2Sar 9:8
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehoiada Ya Yi Karfin Hali
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

An Hukunta Wata Muguwar Mace

Athaliah ta kashe dukan ’ya’yan sarki don ta yi sarauta a Yahuda (2Sar 11:1; lfb 128 sakin layi na 1, 2; ka duba sashen nan “Za A ‘Halaka Dukan Gidan Ahab’​—2Sar 9:8”)

Jehosheba ta ɓoye Jehoash kuma shi ne yarima mai jiran gado (2Sar 11:​2, 3)

Babban Firist Jehoiada ya naɗa Jehoash sarki, ya kuma kashe Athaliah, mai yiwuwa ita ce na ƙarshe da aka kashe a gidan Ahab (2Sar 11:​12-16; lfb 128 sakin layi na 3, 4)

DON BIMBINI: Ta yaya wannan labarin ya nuna cewa abin da ke Karin Magana 11:21 da Mai-Wa’azi 8:​12, 13 gaskiya ne?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba