Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 4
  • Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • An Hukunta Wata Muguwar Mace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru

Akwai lokacin da aka yi fama da matsananciyar yunwa, Jehobah ya ce za a sami abinci a yalwace washegari (2Sar 7:1; it-1-E 716-717)

Wani maꞌaikacin sarkin Israꞌila ya yi shakka ko Jehobah zai cika alkawarinsa (2Sar 7:2)

Jehobah ya sa abin da ba su yi tsammani ba ya faru (2Sar 7:​6, 7, 16-18)

Mata da miji da suke kantin sha shayi suna kallon talabijin da ke nuna labarin taron da shugabanan duniya suke yi. Dukan wadanda suke kantin sun mai da hankali sosai suna kallon talabijin.

Jehobah ya ce ƙarshen zamanin nan zai zo ba zato ba tsammani. (1Ta 5:​2, 3) Me ya sa yake da muhimmanci mu riƙa ba da gaskiya ga maganar Jehobah?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba