Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 2
  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Dawaki da Karusan Wuta na Jehobah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Elisha Ya Ga Karusai na Wuta​—⁠Kai Kuma Fa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • “Ki Ɗauko Ɗanki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 2
Elisha yana nuna wa mai yi masa hidima dawakai da karusan wuta da suka kewaye sojojin Suriya.

Elisha ya gaya wa mai yi masa hidima cewa: “Waɗanda suke tare da mu, sun fi waɗanda suke tare da su.”​—2Sar 6:16

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su

Sojoji sun kewaye Elisha da mai yi masa hidima (2Sar 6:​13, 14; lfb 126 sakin layi na 2)

Elisha bai damu ba kuma ya ƙarfafa mai yi masa hidima (2Sar 6:​15-17; w13 8/15 30 sakin layi na 2; ka duba hoton shafin farko)

Jehobah ya ceci Elisha da mai yi masa hidima ta wajen muꞌujiza (2Sar 6:​18, 19; lfb 126-127 sakin layi na 3-4)

Yesu da malaꞌikunsa suna kallo daga sama saꞌad da ꞌyan sanda da sojoji suka cika koꞌina a wani titi. Wani danꞌuwa yana taimaka wa shaidu biyu su shiga gidansa.

Maƙiyanmu ba su kai Jehobah ƙarfi ba. A ce za mu iya ganin abin da ke faruwa a sama, da yadda Jehobah yake amfani da malaꞌikunsa don ya kāre bayinsa, me kake tunanin za mu gani?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba