Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 10
  • Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • An Hukunta Wata Muguwar Mace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 10
Yesu da malaꞌikunsa suna kan fararen dawakai don su halaka makiyan Allah a duniya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba

Jehobah ya ƙyale Assuriyawa su ci Israꞌilawa a yaƙi (2Sar 17:​5, 6; w05 12/1 15 sakin layi na 16)

Jehobah ya hukunta mutanensa domin sun ci gaba da yi masa rashin biyayya (2Sar 17:​9-12; w12 4/1 10 sakin layi na 2; w01 11/1 22 sakin layi na 10)

Jehobah ya yi haƙuri da Israꞌilawan kuma ya yi ta yi musu ­gargaɗi (2Sar 17:​13, 14)

Ubanmu na sama yana haƙuri da ꞌyan Adam da yake mu ajizai ne. (2Bi 3:9) Amma don ya cim ma nufinsa, zai ɗauki mataki don ya halaka mugaye nan ba da daɗewa ba. Ta yaya hakan zai motsa mu mu yi waꞌazi da gaggawa kuma mu yi biyayya saꞌad da aka yi mana gyara?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba