Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 3
  • Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • “Ki Ɗauko Ɗanki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa

Jehobah ya yi shekaru yana yi wa mutanen Yahuda gargaɗi cewa zai ƙi su idan suka ci gaba da yin munanan abubuwa (2Sar 24:​2, 3; w01 3/1 4 sakin layi na 2)

Jehobah ya yi amfani da Babiloniyawa don ya halaka Urushalima a shekara ta 607 kafin haihuwar Yesu (2Sar 25:​8-10; w07 4/1 10 sakin layi na 11)

Jehobah ya kāre waɗanda suka yi masa biyayya (2Sar 25:11)

Wani danꞌuwa yana yi wa abokin aikinsa waꞌazi saꞌad da suke cin abincin rana.

Jehobah ya yi shekaru da yawa yana yi wa mutane gargaɗi cewa zai hukunta mugaye.​—2Bi 3:7.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina yin amfani da kowane dama da nake da shi don in taimaka wa mutane su riƙa yi wa Allah biyayya?’​—2Ti 4:2.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba