Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 2
  • Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Josiah Ya Yi Abokan Kirki
    Ku Koyar da Yaranku
  • Josiah Ya Zaɓi Ya Yi Abin da Ya Dace
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Josiah Yana Son Dokar Allah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 2
Sarki Josiah yana sauraron sakatarensa Shaphan yayin da yake karanta nadadden littafi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Me Ya Sa Zai Dace Mu Zama Masu Tawaliꞌu?

Josiah yana shirye ya faranta ran Jehobah (2Sar 22:​1-5)

Josiah ya yarda cewa mutanen sun yi kuskure, don mai tawaliꞌu ne (2Sar 22:13; lfb 134 sakin layi na 2)

Jehobah ya albarkaci Josiah don shi mai tawaliꞌu ne (2Sar 22:​18-20; w09 6/15 10 sakin layi na 20)

Za mu sami amincewar Jehobah idan muka dogara gare shi don ya yi mana ja-goranci. Ƙari ga haka, zai dace mu amince da kurakuranmu kuma mu canja halinmu.​—Yak 4:6.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba