DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Abin da Iyaye Za Su Iya Koya Daga Manowa da Matarsa
Ka zama mai aminci ga Jehobah (Alƙ 13:1, 2, 6)
Ka nemi ja-gorancin Jehobah (Alƙ 13:8; w13 8/15 16 sakin layi na 1)
Kada ku yi jinkirin yi wa yaranku horo (Alƙ 14:1-4; w05-E 3/15 25-26)
Waɗanne abubuwa ne ƙungiyar Jehobah ta tanadar wa iyaye game da renon yara a yarenku?