Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 13
  • Yin Amfani da Kalmar Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yin Amfani da Kalmar Allah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yin Tambayoyi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Ratsa Zukatan Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 13

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Yin Amfani da Kalmar Allah

Kalmar Allah tana da iko sosai! (Ibr 4:12) Tana ma iya ratsa zuciyar waɗanda ba su san Allah ba. (1Ta 1:9; 2:13) Muna farin ciki sosai idan mutane suka ji daɗin wani abin da muka nuna musu daga Littafi Mai Tsarki.

KU KALLI BIDIYON NAN ZA KU JI DAƊIN ALMAJIRTARWA IDAN KUN INGANTA YADDA KUKE WA’AZI​—KU RIƘA AMFANI DA KALMAR ALLAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Rika Amfani da Kalmar Allah.’ Anita tana saurarar Rose yayin da take karanta Littafi Mai Tsarki.

    Ta yaya Anita ta yi amfani da Kalmar Allah don ta taimaka wa Rose ta ga muhimmancin bincika Kalmar Allah?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Rika Amfani da Kalmar Allah.’ Rose tana karanta Littafi Mai Tsarki da babbar murya.

    Ta yaya Anita ta sa Kalmar Allah ta ratsa zuciyar Rose ta wajen sa ta ta karanta nassin da babbar murya kuma ta ambata wani furuci a ayar da ya goyi bayan batun da suke tattaunawa?

  • Wani hoto daga bidiyon nan ‘Za Ku Ji Dadin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi​—Ku Rika Amfani da Kalmar Allah.’ Rose ta kalli Anita tana murmushi.

    Mene ne ya nuna cewa nassin ya ratsa zuciyar Rose, kuma ta yaya hakan ya shafi Anita?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba