Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 16
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Rarraba Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu (27 ga Fabrairu–27 ga Maris)
  • Haɗuwa ta Fari
  • Komawa Ziyara
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Rarraba Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu (27 ga Fabrairu–27 ga Maris)

Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu mai jigo, ‘Muna Gayyatar Ka!’

“Muna gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na Tunawa da Mutuwar Yesu ne.” Ka ba [ko ka tura masa ta imel ko sakon tes] wa maigidan takardar gayyatar. Sai ka ce, “a cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron [ko kuma yadda za ka halarci taron ta na’ura]. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu.”

Abin da Za Ka Yi Idan Mutumin Ya So Wa’azin: Ka nuna masa bidiyon nan [ko ka aika ta tes ko imel] Ka Tuna da Mutuwar Yesu.

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

Haɗuwa ta Fari

Tambaya: Wane ne Yesu?

Nassi: Mt 16:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN:

  • Littafin nan ‘Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?’

    bhs 41 sakin layi na 5

Komawa Ziyara

Tambaya: Me ya sa Yesu ya mutu?

Nassi: Mt 20:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu nuna godiya don fansar Yesu?

AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN:

  • Littafin nan ‘Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?’

    bhs 52 sakin layi na 2

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba