DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Sauƙin Kai Ya Fi Girman Kai
Sauƙin kai ya taimaka wa Gidiyon ya zauna lafiya da mutane (Alƙ 8:1-3; w00-E 8/15 25 sakin layi na 3)
Sauƙin kai sa Gidiyon ya ɗaukaka Jehobah maimakon kansa (Alƙ 8:22, 23; w17.01 20 sakin layi na 15)
Girman kai ya jefa Abimelech da wasu a cikin matsala (Alƙ 9:1, 2, 5, 22-24; w08 2/15 9 sakin layi na 9)
Ta yaya sauƙin kai zai taimaka mana mu amsa wa maigidan da ke fushi?