Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 16
  • Ka Yi Amfani da Abubuwan da Ke Faruwa a Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Amfani da Abubuwan da Ke Faruwa a Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yin La’akari da Yanayin Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Ka Rika Koyar da Gaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Ku Yi Amfani da Littattafai da Bidiyoyinmu na Wa’azi da Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Gabatarwa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 16
Wata ’yar’uwa tana shiri don wa’azi. Tana rike da warka kuma tana karanta labarai a kwamfuta.

30 ga Mayu–5 ga Yuni

Ka Yi Amfani da Abubuwan da Ke Faruwa a Wa’azi

Yesu ya yi amfani da abubuwan da ke faruwa don ya koya wa mutane darussa sa’ad da yake wa’azi. (Lu 13:​1-5) Kai ma za ka iya yin amfani da abubuwan da ke faruwa don ka sa mutane su so jin wa’azi. Za ka iya ambata yadda abubuwa suke tsada sosai ko bala’i ko tashin hankali da dai sauransu. Bayan hakan, za ka iya yi wa mutumin tambaya cewa: “Kana ganin za mu taɓa ganin ƙarshen . . . ?” ko kuma “Mene ne kake ganin zai iya magance . . . ?” Sai ka karanta wa mutumin wata ayar da ta yi magana a kan batun. Idan mutumin yana so ku ci gaba da tattaunawa, ka nuna masa bidiyo ko wani littafi da ke Kayan Aiki don Koyarwa. Yayin da muke iya ƙoƙarinmu mu ratsa zukatan mutane da ke yankinmu, bari mu yi hakan “saboda labari mai daɗi.”​—1Ko 9:​22, 23.

Waɗanne batutuwa ne kake ganin mutane a yankinku za su so tattaunawa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba