Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 6
  • Mene ne Adduꞌoꞌinmu Suke Nunawa Game da Mu?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene ne Adduꞌoꞌinmu Suke Nunawa Game da Mu?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • “Mai-Jin Addu’a”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Ka Kusaci Allah Cikin Addu’a
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Menene Addu’o’inka Suke Nunawa Game Da Kai?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Gabatarwa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Mene ne Adduꞌoꞌinmu Suke Nunawa Game da Mu?

Yabez mutum ne mai daraja (1Tar 4:9)

Adduꞌar da ya yi ta nuna cewa yana son bauta ta gaskiya (1Tar 4:10a; w11 1/1 10 sakin layi na 3-7)

Jehobah ya amsa adduꞌar Yabez (1Tar 4:10b)

Wata tsohuwa tana adduꞌa da dukan zuciyarta. Ta ajiye Littafi Mai Tsarki da jerin sunayen ꞌyanꞌuwa da ke kurkuku da aka ambata a jw.org a cinyarta.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Mene ne adduꞌoꞌina suke nunawa game da ni?’​—Mt 6:​9, 10.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba