Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 10
  • Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Dauda da Saul
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Yin “Biyayya ta Fi Hadaya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Dalilin Da Ya Sa Dole Dauda Ya Gudu
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Dauda Ya Zama Sarki
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 10
Hotuna: 1. Sarki Saul da girman kai ya mika hadaya a kan bagadi. 2. Dauda ya ki shan ruwan da daya cikin sojojinsa suka ba shi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah

Saul ya yi rashin biyayya, shi ya sa Jehobah ya ƙi shi (1Tar 10:​13, 14)

Jehobah ya zaɓi Dauda ya zama sarki a madadin Saul (1Tar 11:3)

Dauda ya bi dokoki da ƙaꞌidodin Jehobah, amma Saul bai yi haka ba (1Tar 11:​15-19; w12 11/15 6 sakin layi na 12-13)

Dauda yana son yin nufin Allah. (Za 40:8) Mu ma za mu iya kasancewa da irin halin Dauda ta wajen koyan yadda za mu so yin nufin Jehobah.​—Za 25:4; w18.06 17 sakin layi na 5-6.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba