Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 12
  • Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Mene ne Akwatin Alkawari?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 12
Sarki Dauda yana rera waka da rawa da sauran Israꞌilawa yayin da Lawiyawa suke dauke da akwatin yarjejeniya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Bin Umurni Yakan Sa Mu Yi Nasara

Dauda ya so ya dawo da akwatin yarjejeniyar zuwa Urushalima (1Tar 13:3)

Bai yi nasara ba don bai sa a ɗauki akwatin yadda ya kamata ba (1Tar 15:13; w03 5/1 16 sakin layi na 12)

Dauda ya yi nasara saꞌad da ya bi umurnin Jehobah (1Tar 15:2; 16:11; w03 5/1 16-17 sakin layi na 13)

Jehobah yana farin ciki idan muna so mu yi abin da ya dace. Amma, wajibi ne mu bi umurninsa idan muna so ya amince da ayyukanmu.​—M.Sh 30:16.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba