Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 13
  • Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Ku Ci-gaba da Son Yin Nufin Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 13

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Ci-gaba da Farin Ciki a Duk Yanayi da Ka Sami Kanka

Dauda ya so ya gina wa Jehobah haikali mai kyau (1Tar 17:​1, 2; w06 8/1 7 sakin layi na 1)

Jehobah ya gaya wa Dauda cewa ba shi ba ne zai gina haikalin (1Tar 17:4)

Dauda ya mai da hankali ga aikin da Jehobah ya ce ya yi (1Tar 17:7; 18:14)

Hotuna: 1. Wani danꞌuwa da ya yi sanyin gwiwa yana zaune a keken guragu kuma yana numfashi da taimakon naꞌurar yin numfashi. 2. Danꞌuwan yana magana da farin ciki da mutumin da ya zo wurin da yake waꞌazi da amalanke.

Idan tsufa ko rashin lafiya ko wasu dalilai suka sa ba ka iya yin wani aiki, ka mai da hankali ga yin abubuwan da za ka iya yi.​—A. M 18:5; w21.08 22-23 sakin layi na 11.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba