Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 8
  • Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Raba Ƙasar Yadda Ya Dace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ya Yi Yaƙi don Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi

Ba za a ƙyale dabbar da take cikin matsala ba (M.Sh 22:4; it-1-E 375-376)

Bai kamata a wulaƙanta tsuntsuwa mai ’ya’ya ba (M.Sh 22:​6, 7; it-1-E 621 sakin layi na 1)

Ba za a haɗa dabbobin da girmansu da ƙarfinsu ba ɗaya ba su yi noma tare (M.Sh 22:10; w03-E 10/15 32 sakin layi na 1-2)

An hada saniya da jaki don su yi noma tare. Sandar da aka hada dabbobin da su ya karkace don girman su ba daya ba.

Jehobah ya damu da yadda muke bi da dabbobi. Bai kamata mu wulaƙanta ko mu kashe dabbobi a banza ba.​—K. Ma 12:10.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba