Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 10
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Nemi Mafaka a Wurin Jehobah, Allah Madawwami
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 10
Wata mata ’yar Isra’ila tana tara hatsin da aka bari a gona.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata

Mutumin da ya yi sabon aure, ba zai bar amaryarsa ya tafi yaƙi ba sai bayan shekara ɗaya (M.Sh 24:5; it-2-E 1196 sakin layi na 4)

Ana kula da matan da mazansu suka mutu (M.Sh 24:​19-21; it-1-E 963 sakin layi na 2)

Ana ba gwaurayen da ba su haihu ba damar sake aure don su haifi yara (M.Sh 25:​5, 6; w11-E 3/1 23)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan riƙa yin la’akari da kuma daraja matan da ke iyalinmu da kuma ikilisiyarmu?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba