Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Yuli p. 2
  • Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ran Ɗan Adam Yana da Daraja ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Yuli p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa

Isra’ilawa suna bukatar su yi biyayya ga Jehobah, su ƙaunace shi kuma su bauta masa da dukan zuciyarsu da kuma ransu (M.Sh 11:13; it-2-E 1007 sakin layi na 4)

Suna bukatar su halaka dukan abubuwan da ke da alaƙa da bauta ta ƙarya (M.Sh 12: 2, 3)

Suna bukatar su bauta wa Jehobah a wurin da yake so (M.Sh 12:​11-14; it-1-E 84 sakin layi na 3)

Jehobah yana so mutanensa su bauta masa da dukan ransu, su ƙi bauta ta ƙarya kuma su kasance da haɗin kai.

Hotuna: Mutane da suke faranta wa Jehobah rai ta yadda suke bauta masa. 1. Wata ’yar’uwar da ta tsufa tana yi wa mai kula da ita wa’azi. 2. Wani mutum yana kona kayayyakinsa na sihiri. 3. ’Yan’uwa mata uku daga kasashe dabam-dabam sun halarci taron kasashe.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba