Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Maris p. 5
  • Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Sulemanu Sarki Ne Mai Hikima
    Littafi Mai Tsarki​—Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa?
  • Shi Misali Mai Kyau Ne A Gare Ka Ko Kuma Kashedi?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Ku Dogara ga Jehobah Allahnku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Maris p. 5
Sarki Sulemanu yana tunanin abin da zai yi. Hotuna: 1. Wani birni mai karfi. 2. Dawakai da karusa. 3. Maza biyu suna gina bango da dutse.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba

Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Tarihi.]

Sulemanu ya tara wa kansa dawakai da karusa daga Masar (M.Sh 17:​15, 16; 2Tar 1:​14, 17)

An bukaci mutane da birane da za su kula da waɗannan dawakai da karusa da Sulemanu ya tara (2Tar 1:14; it-1-E 174 sakin layi na 5; 427)

A farkon mulkin Sulemanu, mutane sun ji daɗi sosai, amma daga baya ya soma zalunci. Saꞌad da Rehobowam ya zama sarki, mutanen sun yi tawaye don ya daɗa ba su ayyuka kuma ya zalunce su. (2Tar 10:​3, 4, 14, 16) Hakan ya nuna cewa shawarwarin da muke yankewa suna da sakamako.​—Ga 6:7.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba