Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 2
  • Ku Daina Hana Masu Aikin

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Daina Hana Masu Aikin
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Kada Ku Yi Watsi da Waɗanda Kuke Ibada Tare
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Daina Hana Masu Aikin

Babban Firist Yeshuwa (Yoshuwa) da kuma Gwamna Zerubbabel ne suka ja-goranci aikin gina haikalin duk da cewa an hana su (Ezr 5:​1, 2; w22.03 18 sakin layi na 13)

Saꞌad da masu adawa suka yi tambaya cewa wane ne ya ba Israꞌilawa izinin yin aikin, Yahudawan sun ambata cewa Sayirus ne ya ba da iznin (Ezr 5:​3, 17; wp17 Na 3 shafi na 9, sakin layi na 2-5)

Sarkin ya tabbatar da izinin da aka ba su kuma ya umurci masu adawa su daina hana masu aikin ginin (Ezr 6:​7, 8; w22.03 15 sakin layi na 7)

Wata ꞌyarꞌuwa tana kallon wani shirin tashar JW kuma tana tunanin yadda Zerubbabel da Babban Firist Yeshuwa suke wa ꞌyanꞌuwansu Israꞌilawa da suke aikin ja-goranci.

DON BIMBINI: Ta yaya wannan labarin ya taimaka mana mu riƙa bin umurnin waɗanda Jehobah ya naɗa a ƙungiyarsa ko da ba mu fahimci batun sosai ba?​—w22.03 19 sakin layi na 16.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba