Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 14
  • Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Daina Hana Masu Aikin
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • Sakamakon Rashin Biyayya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Halin Ezra Ya Sa Aka Ɗaukaka Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 14

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Ezra.]

Jehobah ya sa Sarki Sayirus ya saki Israꞌilawa daga bauta (Ezr 1:​1-3; w22.03 14 sakin layi na 1)

Jehobah ya sa bayinsa su sake gina haikali (Ezr 1:5; w17.10 26 sakin layi na 2)

A asibiti, wani danꞌuwa yana amfani da Littafi Mai Tsarki ya taꞌazantar da wani danꞌuwan da matarsa ta samu hatsari.

Idan ka ba da kanka, Jehobah zai sa ka zama duk abin da yake so don ya cim ma nufinsa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba