Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 5
  • Sakamakon Rashin Biyayya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sakamakon Rashin Biyayya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • “Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sakamakon Rashin Biyayya

Wasu Israꞌilawa sun auri matan da suke bauta wa gumaka (Ezr 9:​1, 2; w06 1/1 10 sakin layi na 3)

Sun ƙi bin umurnin Jehobah (Ezr 9:​10-12)

Rashin biyayya ya jawo musu da iyalansu matsaloli (Ezr 10:​10, 11, 44)

Wata ꞌyarꞌuwa da ta auri wanda ba Mashaidi ba, kuma yanzu tana da, tana tunanin yadda take farin ciki saꞌad da take bauta wa Jehobah da kwazo. A kan teburi a gabanta, akwai raguwar sigari da aka sha. Mijinta kuma da ya bugu yana barci a kan kujera.

Dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi don amfaninmu ne. (w10 1/1 20 sakin layi na 6) Yin dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi zai kāre mu daga takaici yanzu kuma zai kai ga albarka marar iyaka a nan gaba.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya bin umurnin Jehobah zai kāre ni daga matsaloli?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba