DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Kada Ku Yi Watsi da Waɗanda Kuke Ibada Tare
ꞌYanꞌuwan Ayuba sun daina tarayya da shi (Ayu 19:13)
Yara ƙanana da kuma bayin Ayuba sun daina daraja shi (Ayu 19:16, 18)
Abokan Ayuba na kud da kud sun juya masa baya (Ayu 19:19)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan ci gaba da nuna ƙauna ga ꞌyanꞌuwan da suke fuskantar matsaloli?’—K. Ma 17:17; w22.01 16 sakin layi na 9; w21.09 30 sakin layi na 16; w90-E 9/1 22 sakin layi na 20.