Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 6
  • Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Amfani da Ikonsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba

Mordekai ya sami iko sosai (Es 9:4; it-2-E 432 sakin layi na 2)

Ya kafa wani biki da ake yi kowace shekara don a ɗaukaka Jehobah (Es 9:20-22, 26-28; it-2-E 716 sakin layi na 5)

Ya yi abin da ya sa bayin Allah suka amfana (Es 10:3)

Wani dattijo yana taimaka ma wata ꞌyarꞌuwa tsohuwa yayin da suke waꞌazi tare.

A yau, ꞌyanꞌuwa da suke ja-goranci a ƙungiyar Jehobah suna iya ƙoƙarinsu su yi koyi da misalin Mordekai.—cl 101-102 sakin layi na 12-13.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba