DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Amfani da Ikonsa
Jehobah ne mai iko duka (1Sar 22:19; it-2-E 21)
Jehobah yana daraja bayinsa (1Sar 22:20-22; w21.02 4 sakin layi na 9)
Jehobah ya albarkaci matakin da wani mala’ika ya ɗauka (1Sar 22:23; it-2-E 245)
Wajibi ne dattawa da magidanta su yi koyi da yadda Jehobah yake amfani da ikonsa. (Afi 6:4; 1Bi 3:7; 5:2, 3) Idan suka yi hakan, waɗanda suke ƙarƙashin ikonsu za su yi farin ciki kuma za su gamsu.